Littafi Mai Tsarki

Luk 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya gama magana, ya ce wa Bitrus, “Zakuɗa da jirgin zuwa wuri mai zurfi, ku saki tarunanku, ku janyo kifi.”

Luk 5

Luk 5:1-14