Littafi Mai Tsarki

Luk 5:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Farisiyawa da malamansu na Attaura suka yi wa almajiransa gunaguni suka ce, “Don me kuke ci kuke sha tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?”

Luk 5

Luk 5:22-39