Littafi Mai Tsarki

Luk 5:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai malaman Attaura da Farisiyawa suka fara wuswasi cewa, “Wane ne wannan da yake maganar saɓo? Wa yake iya gafarta zunubi banda Allah shi kaɗai?”

Luk 5

Luk 5:15-28