Littafi Mai Tsarki

Luk 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga waɗansu mutane ɗauke da wani shanyayye a kan shimfiɗa, suna ƙoƙari su shigar da shi su ajiye shi a gaban Yesu.

Luk 5

Luk 5:9-23