Littafi Mai Tsarki

Luk 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk da haka labarinsa sai ƙara yaɗuwa yake yi, har taro masu yawan gaske suka yi ta zuwa domin su saurare shi, a kuma warkar da su daga rashin lafiyarsu.

Luk 5

Luk 5:12-19