Littafi Mai Tsarki

Luk 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya miƙa hannu, ya taɓa shi, ya ce, “Na yarda, ka tsarkaka.” Nan take sai kuturtar ta rabu da shi.

Luk 5

Luk 5:10-15