Littafi Mai Tsarki

Luk 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

haka ma Yakubu da Yahaya 'ya'yan Zabadi, abokan sabgar Bitrus. Sai Yesu ya ce wa Bitrus, “Kada ka ji tsoro. Nan gaba mutane za ka riƙa kamowa.”

Luk 5

Luk 5:7-16