Littafi Mai Tsarki

Luk 4:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da gari ya waye ya fita, ya tafi wani wurin inda ba kowa. Sai taro masu yawa suka yi ta nemansa, suka je wurinsa. Sonsu ne su tsaishe shi, don kada ya tashi daga gare su,

Luk 4

Luk 4:32-43