Littafi Mai Tsarki

Luk 4:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daidai fāɗuwar rana, duk waɗanda suke da marasa lafiya, masu cuta iri iri, suka kakkawo su wurinsa. Sai ya ɗaɗɗora wa kowannensu hannu, ya warkar da su.

Luk 4

Luk 4:39-42