Littafi Mai Tsarki

Luk 4:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi daga majami'a, ya shiga gidan Bitrus. Surukar Bitrus kuwa tana fama da mugun zazzaɓi, sai suka roƙe shi saboda ita.

Luk 4

Luk 4:32-39