Littafi Mai Tsarki

Luk 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma gaskiya nake gaya muku, a zamanin Iliya akwai mata gwauraye da yawa a Isra'ila, wato a lokacin da aka hana ruwan sama har shekara uku da wata shida, sa'ad da babbar yunwa ta game dukan ƙasar.

Luk 4

Luk 4:17-30