Littafi Mai Tsarki

Luk 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuma cike da Ruhu Mai Tsarki sai ya dawo daga Kogin Urdun. Ruhu na iza shi zuwa jeji,

Luk 4

Luk 4:1-2