Littafi Mai Tsarki

Luk 24:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a kuma yi wa dukan al'ummai wa'azi su tuba, a gafarta musu zunubansu saboda sunansa. Za a kuwa fara daga Urushalima.

Luk 24

Luk 24:43-53