Littafi Mai Tsarki

Luk 24:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā kuwa muna bege shi ne zai fanshi Isra'ila. Hakika kuma, bayan wannan duka, yau kwana uku ke nan da aukuwar wannan abu.

Luk 24

Luk 24:12-29