Littafi Mai Tsarki

Luk 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan kuma sai ga waɗansu biyu suna tafiya wani ƙauye, mai suna Imuwasu, nisansa daga Urushalima kuwa kusan mil bakwai ne.

Luk 24

Luk 24:8-18