Littafi Mai Tsarki

Luk 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Hirudus ya ga Yesu, ya yi murna ƙwarai, saboda tun da daɗewa yake son ganinsa, don ya riga ya ji labarinsa, yana kuma fata ya ga wata mu'ujiza da Yesu zai yi.

Luk 23

Luk 23:5-14