Littafi Mai Tsarki

Luk 23:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matan nan kuwa da suka zo tare da shi daga ƙasar Galili, suka bi baya, suka duba kabarin da yadda kuma aka sa jikinsa.

Luk 23

Luk 23:45-56