Littafi Mai Tsarki

Luk 23:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, akwai wani mutum mai suna Yusufu, mutumin Arimatiya, wani garin Yahudawa, shi ɗan majalisa ne, nagari ne, adali kuma.

Luk 23

Luk 23:40-54