Littafi Mai Tsarki

Luk 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka fara matsa masa lamba, suna cewa, “Yana ta da hankalin jama'a, yana koyarwa a dukan ƙasar Yahudiya, tun daga ƙasar Galili har zuwa nan.”

Luk 23

Luk 23:3-9