Littafi Mai Tsarki

Luk 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce masu, “Kun kawo mini mutumin nan a kan, wai yana ɓad da jama'a, na kuwa tuhunce shi a gabanku, amma ban same shi da wani laifi a ƙararrakinsa da kuka kawo ba.

Luk 23

Luk 23:7-19