Littafi Mai Tsarki

Luk 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Hirudus da sojansa suka wulakanta shi, suka yi masa ba'a, da suka sa masa tufafi masu ƙawa kuma, suka mai da shi wurin Bilatus.

Luk 23

Luk 23:1-12