Littafi Mai Tsarki

Luk 22:61 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya juya ya dubi Bitrus. Bitrus kuwa ya tuna da maganar da Ubangiji ya faɗa masa cewa, “A yau ma kafin carar zakara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Luk 22

Luk 22:56-64