Littafi Mai Tsarki

Luk 22:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wata baranya ta gan shi zaune a hasken wuta, ta zura masa ido, ta ce, “Ai, mutumin nan ma, tare da shi yake.”

Luk 22

Luk 22:51-57