Littafi Mai Tsarki

Luk 22:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Don me kuke barci? Ku tashi, ku yi addu'a, kada ku faɗa ga gwaji.”

Luk 22

Luk 22:42-49