Littafi Mai Tsarki

Luk 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tafi ya yi shawara da manyan firistoci da shugabannin dogaran Haikali a kan yadda zai bāshe shi a gare su.

Luk 22

Luk 22:1-7