Littafi Mai Tsarki

Luk 22:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Amma a yanzu duk mai jakar kuɗi yă ɗauka, haka kuma mai burgami. Wanda kuwa ba shi da takobi, ya sayar da mayafinsa ya saya.

Luk 22

Luk 22:33-44