Littafi Mai Tsarki

Luk 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ku ci ku sha tare da ni a mulkina, ku kuma zauna a kursiyai, kuna hukunta kabilan nan goma sha biyu na Isra'ila.

Luk 22

Luk 22:27-37