Littafi Mai Tsarki

Luk 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ya fi girma? Wanda ya zauna cin abinci, ko kuwa mai hidimar? Ashe, ba wanda ya zauna cin abinci ba ne? Ga shi kuwa, ina a cikinku kamar mai hidima.

Luk 22

Luk 22:26-35