Littafi Mai Tsarki

Luk 22:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ɗauki gurasa, bayan da ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, “Wannan jikina ne da za a bayar dominku. Ku riƙa yin haka, domin tunawa da ni.”

Luk 22

Luk 22:11-22