Littafi Mai Tsarki

Luk 21:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In don waɗannan abubuwa da kuke kallo ne, ai, lokaci yana zuwa da ba wani dutsen da za a bari a nan a kan ɗan'uwansa da ba a baje shi ba.”

Luk 21

Luk 21:4-13