Littafi Mai Tsarki

Luk 21:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku kula da kanku fa, kada zuciyarku ta zarme da yawan shaye-shaye da buguwa, da kuma taraddadin wannan duniya, har ba labari ranan nan ta mamaye ku kamar tarko.

Luk 21

Luk 21:30-38