Littafi Mai Tsarki

Luk 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kashe waɗansu da kaifin takobi, a kuma kakkama waɗansu a kai su bauta zuwa ƙasashen al'ummai duka. Al'ummai kuma za su tattake Urushalima, har ya zuwa cikar zamaninsu.”

Luk 21

Luk 21:14-26