Littafi Mai Tsarki

Luk 20:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take malaman Attaura da manyan firistoci suka nema su kama Yesu, don sun lura a kansu ne ya ba da misalin, amma suna jin tsoron jama'a.

Luk 20

Luk 20:13-21