Littafi Mai Tsarki

Luk 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da manoman suka gan shi, suka yi shawara da juna suka ce, ‘Ai, wannan shi ne magajin. Mu kashe shi mana, gādon ya zama namu.’

Luk 20

Luk 20:9-18