Littafi Mai Tsarki

Luk 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana yana koyar da mutane a Haikali, yana yi musu bishara, sai ga manyan firistoci da malaman Attaura, da shugabanni suka matso,

Luk 20

Luk 20:1-3