Littafi Mai Tsarki

Luk 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta haifi ɗanta na fari, ta rufi shi da zanen goyo, ta kuma kwantar da shi a wani komi dabbobi, don ba su sami ɗaki a masaukin ba.

Luk 2

Luk 2:4-9