Littafi Mai Tsarki

Luk 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu shi ma ya tashi daga birnin Nazarat, a ƙasar Galili, ya tafi ƙasar Yahudiya, ya je birnin Dawuda, da ake kira Baitalami (domin shi daga gidan Dawuda ne, na cikin zuriyarsa),

Luk 2

Luk 2:1-10