Littafi Mai Tsarki

Luk 2:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saminu ya sa musu albarka, ya ce wa Maryamu uwar Yesu,“Kin ga wannan yaro, shi aka sa ya zama sanadin faɗuwar waɗansu, tashin waɗansu kuma da yawa cikin Isra'ila,Zai kuma zama alama wadda ake kushenta,

Luk 2

Luk 2:28-42