Littafi Mai Tsarki

Luk 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhu na iza shi, sai ya shiga Haikalin. Da iyayen suka shigo da ɗan yaron nan Yesu, su yi masa yadda ka'idar Shari'ar ta ce,

Luk 2

Luk 2:21-34