Littafi Mai Tsarki

Luk 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, akwai wani mutum a Urushalima, mai suna Saminu, adali, mai bautar Allah, yana kuma ɗokin ganin ta'aziyyar Isra'ila. Ruhu Mai Tsarki kuwa yana tare da shi.

Luk 2

Luk 2:16-29