Littafi Mai Tsarki

Luk 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mala'iku suka tafi daga gare su suka koma Sama, sai makiyayan suka ce wa juna, “Mu tafi Baitalami yanzu, mu ga abin nan da ya faru, wanda Ubangiji ya sanar da mu.”

Luk 2

Luk 2:7-20