Littafi Mai Tsarki

Luk 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan ya ce musu, “Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane.

Luk 2

Luk 2:6-11