Littafi Mai Tsarki

Luk 19:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Zakka ya miƙe, ya ce wa Ubangiji, “Ya Ubangiji, ka ga, rabin mallakata zan ba gajiyayyu. Kowa na zalunta kuwa, zan mayar masa da ninki huɗu.”

Luk 19

Luk 19:1-15