Littafi Mai Tsarki

Luk 19:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya zo gab da gangaren Dutsen Zaitun, sai duk taron almajiran suka ɗauki murna, suna yabon Allah da murya mai ƙarfi saboda duk mu'ujizan da suka gani.

Luk 19

Luk 19:32-45