Littafi Mai Tsarki

Luk 19:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can da yake gabanku. Da shigarku za ku ga wani aholaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kwanto shi.

Luk 19

Luk 19:29-37