Littafi Mai Tsarki

Luk 19:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce masa ‘Kai mugun bawa! Zan yi maka shari'a bisa ga abin da ka faɗa da bakinka. Ashe, ka sani ni mutum ne mai tsanani, mai son banza, ina kuma girbar abin da ba ni na shuka ba?

Luk 19

Luk 19:19-30