Littafi Mai Tsarki

Luk 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shi kuma ya ce masa, ‘Madalla, bawan kirki! Tun da ka yi gaskiya a kan ƙaramin abu, to, na ba ka mulkin gari goma.’

Luk 19

Luk 19:14-25