Littafi Mai Tsarki

Luk 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ji abubuwan nan, Yesu ya ci gaba da gaya musu wani misali, gama yana kusa da Urushalima, suna kuma tsammani Mulkin Allah zai bayyana nan da nan.

Luk 19

Luk 19:9-19