Littafi Mai Tsarki

Luk 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke yi masa kuka dare da rana hakkinsu ba? Zai yi jinkiri a wajen taimakonsu ne?

Luk 18

Luk 18:1-12