Littafi Mai Tsarki

Luk 18:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗanda suke gaba suka kwaɓe shi ya yi shiru. Amma ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Luk 18

Luk 18:34-41